Submit Your Story

Shin wani abu ya faru a gaban idonka wanda kaga ya dace kuma ya cancanta a wallafa shi a kafar yada labarai domin sauran al'umma su san halin da ake ciki?.

To maza yi amfani da wannan shafi domin tura mana labarin abinda ke faruwa a unguwarku, garinku, karamar hukumarku, jiharku ko kasarka.

Domin tura mana labarinka. yi amfani da lambarmu ta watsapp ga ta nan kasa.

Chat us on Watsapp: +2349064070327

Gargadi: Ba ma dora labari wanda aka turo mana muddin bai inganta ba, da fatan za'a kiyaye. Mun gode.