Rahamar Allah kam da yawa ta ke kuma ba ta kidayuwa balle kuma lissaftuwa, labarin wani boka yau muka zo da shi wanda ya musulunta a hannun Sheikh Abdalla Gadon Kaya.

Abdallah Gadon Kaya

Kun san an ce magana daga bakin mai ita ta fi dadi, bare kuma wa’azi da malamai magada Annaba ke yinsa domin tunasar da al’ummar musulmi har ma da wadanda ba su musulunta ba.

A wani faifan bidiyo da aka wallafa a kafar watsa bidiyo ta youtube mun jiyo fitaccen malamin addinin nan Sheikh Abdalla Gadon Kaya ya bada labarin yadda wani boka ya musulunta a hannunshi.

Kalli bidiyon gashi nan kasa:

Haka kuma ya yi bayani fahimtacce akan yadda bokan ya je wajensa domin ya musuluntar. Allah ka karawa Annabin tsira daraja.

Labari na baya Labari na Gaba