Wata matar aure a jihar Nasarawa ta bada labarin yadda ta kwanta da dan mijinta har ya dirka mata ciki don ta raba tantamar da ta ke.

Shin ita ce ba ta haihuwa ko kuwa dai Uban dan mijin nata ne ya kasa yi mata cikin?.

Matar mai suna Justin Agbumi wacce ta shekara 19 ba tare da haihuwa ba ta dora alhakin faruwar lamarin a kan rashin jituwar da ke tsakaninta da mijinta, inda ta ce abubuwa sun wargaje a aurenta bayan ta kasa daukar ciki.

Justin Agbumi
Justin Agbumi | Hoto: dailytrust.com

A zantawarta da jaridar The Nation, Agbumi ta ce kasancewar ta yi shekaru 19 ba ta haihu ba, ta yi sha’awar sanin ko da gaske ba za ta taba haihuwa ba?.

Ta ce ta yanke shawarar gwada haifuwarta ne da saurayin da ke zaune tare da su, ba tare da sanin cewa shi dan mijinta ba ne.

Agbumi ta ce mijin nata wanda a yanzu ya jima a barzahu, ya shigo da saurayin gidansu inda ya gabatar mata da shi a matsayin daya daga cikin danginsa na kauye.

Ta ce mutane da dama na bakin cikin aurenta da mijinta, amma ta shiga cikin damuwa saboda ta kasa daukar ciki.

"Ya kai ga har na tambayi kaina shin ko har yanzu ina zaune ne da mutumin da na aura. Yana kirana da karuwa, marar amfani, babakere don kawai na kasa daukar ciki.

"Shi ne babban abokina kafin mu yi aure. Ni da shi mun yi aure ne da zummar mu haifi yara da sauri don mu ci gaba.

"Amma bayan shekaru fiye da biyar ba ciki ba labari, sai na shiga damuwa.

"Mun yi gwaje-gwaje da yawa ana sanar mana ni ba ni da wata matsala, mijina ne ke da karancin maniyi an kuma bukaci ya daidaita abincinsa, ya yi hakan, amma ba wani canji.

"Saboda shi da daya ne tilo, mahaifiyarsa ta ƙi ni, tana ziyartarmu daga ƙauye akai-akai yayin da mijina ya ke biye mata don bata min rai. 

"Tun kafin lokacin, na ziyarci wuraren ibada da yawa domin abin da nake so kawai da ne. Amma duk da haka babu wani sakamako.

"Haka na fara zama ni kadai kullum kuka, hakan bai wani kawo sauyi ba.

"Wata rana, sai na yi tunani na kuma yanke shawarar gwada yiwuwar haihuwata da wani mutum. Na sani aikata hakan zina ce mafi girma, sai dai na ji a raina zai zama karamin zunubi idan tare da wani daga cikin dangin mijina da muka yi. 

"Sai na kusantar da dan mijina gareni na maishe shi babban abokina tunda mijina ya daina jima'i da ni kusan tsawon wata bakwai.

"Da na yi la'akari da shekaruna na fahimci lalle jawo dan mijina, Godwin ya fara kwanciya da ni abu ne mai wuyar gaske

"Ban taba yaudarar mijina ba a baya, amma na yi juriya iyakarta, kuma yanayin da na ke ciki baiyi min dadi ba.

"A karshe, na yanke shawarar zan gwada haihuwa ta hanyar Godwin. Na ga yadda azzakarin Godwin ya ke sa'ad da yake tsaftace gida, don haka na gane cewa girmansa ya isa ya ba ni gamsuwa, ko da yake yana dan shekara 17 ne kawai.

"Na fara sha'awarsa a duk lokacin da mijina ya tafi aiki. Ina yin karfin hali wajen yabonsa, ina masa kyautar kananan abubuwa don kusantar dashi gareni.

"Ba da dadewa ba, ya amince muka fara jima'i, ko da yake bai wani kware ba sosai saboda bakon abun ne.

"Amma na gargade shi da kada ya bayyana hakan ga kowa, kuma na yi barazanar kashe shi idan ya bayyana wa kowa

"Mun samu ci gaba ta wannan hanyar, musamman a lokacin da nake yin ovulation. Ba da nisa ba, ya iya yi min ciki. Na rasa haila bayan wata uku. 

"Na yi farin ciki sosai cewa shirin gwada haihuwata ya yi aiki kuma abin da mijina bai iya yi ba tsawon shekaru, Godwin ya yi cikin ɗan lokaci kaɗan. 

“Abu guda mai sani fari ciki shi ne Godwin da kansa bai san cewa shine ke da alhakin yi min cikin ba. Abin baƙin ciki a gare ni, ban san cewa Godwin ainihin ɗan mijina ne ba. Iyalin duka sun ɓoye mini don kada in cuce shi.

Lamarin ya faru ne lokacin da Godwin ya samu gurbin shiga Kwalejin Ilimi da ke Akwanga, kuma yana kan hanyarsa ta zuwa yin rajista ya yi hatsarin da ya yi sanadin mutuwarsa. 

"Ya rasu kafin na haifi ɗa namiji."
Labari na baya Labari na Gaba