Ga masu kallon shirin Labarina, yau na tabbata kowa yakini gareshi, amma dai babu wanda ya san takamaiman dan da wannan episode na 3 zai haifa.

To, da farko barka da zuwa wannan shafi na Dan Lanjeriya, yau kuma rankatakab bidiyon labarina episode 3 na season 4 na kawo maka cikin wannan post.

Labarina Season 4 Episode 3
Labarina S4, E3

Domin kallace bidiyon dungurungun dinsa ta tashar Saira Movies sai ka yi duba i zuwa kasa, sannan ka latsa malatsin kunna bidiyon.

Domin dauko bidiyon kuma zuwa kan na'urarka, ga wani rubutu nan, sai ka duba shi, domin ganin wani bidiyo na yadda ake dauko bidiyo daga youtube.

Shin Kana Son ĆŠauko Film daga Youtube?

Madalla, ai ta ma kwana gidan sauki, domin kuwa mun samo wani ingantaccen post wanda ya ke bayani akan yadda ake dauko video daga youtube ba tare da shan wahala ba.

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba