Wasu miji da mata sun yanke shawarar albarkatar yayansu bayan sun gano cewa yaran mace da namiji na lalata a tsakaninsu.

Kamar yadda Correct Bro ya ruwaito, mahaifin yaran shi ne ya fallasa wannan babban sirri na cikin gidansa a yanar gizo.

Labarin yara masu lalata da juna
Yara na kwasar albarka | Hoto: correctng.com

Inda ya bayyana cewa dansa da yarsa suna lalata da juna kuma ya dan jima da ankarewa da hakan.

A cewarsa, ya tattauna wannan lamari da matarsa wasu watanni da suka gabata, a karshe sun yanke shawarar sanar da  yaran cewa suna sane da alakar da ke tsakaninsu.

Kazalika mutumin ya ce suna matukar jin dadin ganin yaransu tare suna kwanciya daki daya kuma tare.

Yaran sun yi mamakin gane cewa mahaifiyarsu da mahaifinsu sun san irin ta'annatin da suke aikatawa a boye, amma iyayen sun kwantar musu da hankali sun ce sun yarda da hakan.

Mahaifin cikin farin ciki ya bayyana cewa yaron da yarinyar suna amfani da hanyoyin hana haihuwa, ya kara da cewa ba su taba zama ko mu'amala tare da wani ba tun ban da juna.

Karanta labarin a kasa:
Labarin yara masu lalata da juna
Labari na baya Labari na Gaba