Mai hali kam bai fasa halinsa, haka ma mai dabi'ar kallon fina-finai bai fasa dabi'arsa, yauwa ina maka barka da zuwa wannan sabon post nawa.

Kamar dai yadda muka saba, yau ma mun kawo maka cikakke, na ainihi kuma gangariyar bidiyo na izzar so wanda Lawan Ahmad mai tashar Bakori TV ke shiryawa.

Izzar So Episode 64
Izzar So Episode 64

Ni kaina mai baka wannan labari, yanzu na ke son kundumo nawa bidiyon domin na ruburbusheshi na moreshi, na kuma kalleshi a natse.

To, kar dai na jaka da zance, don ga dukkan alamu ba wani sabon labari da zan ba ka akan wannan episode din na 64, saboda haka dauko shi nan kasa.

Shin Kana Son ĆŠauko Film daga Youtube?

Madalla, ai ta ma kwana gidan sauki, domin kuwa mun samo wani ingantaccen post wanda ya ke bayani akan yadda ake dauko video daga youtube ba tare da shan wahala ba.

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba