Kwanaki uku da suka gabata wato ranar Lahadi tashar Bakori Tv ta saki sabon film dinta wanda ke cikin shirin nan mai dogon zango na Izzar So.

Masu kallo ta tashar youtube ko kuma wadanda ke son dauko bidiyon Izzar So sai ku hanzarta yiwowa ta nan haka, domin a cikin wannan post za ku iya kallon cikken film din izzar so episode 62 complete.


Kazalika za ka kuma iya dauko complete bidiyon muddin ka/kika bi matakan da za mu wallafa a nan kasa bayan mun dora bidiyon.

Izzar So Episode 62

Na dai so ace na kalli bidiyon nan na izzar so episode 62 domin ganin yadda Hajiya Nafisa za ta yi da Jarumi Lawan Ahmad a cikin wannan episode din.

Amma dai kalli bidiyon ga shi nan a kasa:

Shin Kana Son ĆŠauko Film daga Youtube?

Madalla, ai ta ma kwana gidan sauki, domin kuwa mun samo wani ingantaccen post wanda ya ke bayani akan yadda ake dauko video daga youtube ba tare da shan wahala ba.
Labari na baya Labari na Gaba