Kamar yadda muka saba, yau ma mun kawo muku cikakken sabon shirin labarina season 4 episode 1 original video wanda tashar Saira Movies ke shiryawa.

Idan ba ku manta ba, a satin da ya gabata aka kammala season 3 na shirin labarina, yau kuma tashar Saira Movies za ta saki sabon season.

Labarina Season 4 Episode 1
Labarina Season 4 Episode 1

Na tabbata yanzu haka masu kallon wannan shiri musamman masu jiran tashar Saira Movies ta youtube a matse suke wajen ganin sun dauko bidiyon zuwa na'urorinsu.

Bisa wannan dalili muka kawo muku shi cikakken bidiyon a cikin wannan post yadda za ku iya kallonsa ba tare da kun je ko ina ba.

Kalli cikakken bidiyon a nan kasa:

Shin Kana Son ĆŠauko Film daga Youtube?

Madalla, ai ta ma kwana gidan sauki, domin kuwa mun samo wani ingantaccen post wanda ya ke bayani akan yadda ake dauko video daga youtube ba tare da shan wahala ba.


Wannan post dai mun dauko shi daga website din aagzugachi, don haka muna da yakinin dukkanin bayanan da ke cikinsa gaskiya ne.
Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba