Ɗazu-Ɗazu Saira Movies suka saki sabon shirin labarina na wannan satin da muke ciki, idan ba ku manta ba, a daren kowacce Jumma'a ake sakin shirin a tashar Arewa24 da misalin karfe 9 na dare.

Muna maka barka da zuwa shafin Ɗan Lanjeriya, hakika a cikin wannan post za mu kawo maka dan takaitaccen bayani a kan shirin labarina, da kuma sabon episode din da aka saki daga cikin shirin.

Labarina, S3, Ep13

A cikin episode din jumma'ar da ta gabata, an dakata daga wurin da Presidor ya kira 'yan daba za su kaddamarwa  Mahmoud.

Domin dauko cikakken bidiyon za ka iya kallonsa ta tashar Saira Movies youtube channel, ga shi nan kasa.

Shin Kana Son Ɗauko Film daga Youtube?

Madalla, ai ta ma kwana gidan sauki, domin kuwa mun samo wani ingantaccen post wanda ya ke bayani akan yadda ake dauko video daga youtube ba tare da shan wahala ba.

Karanta: Yadda ake dauko video daga youtube a 2021

Wannan post dai mun dauko shi daga website din aagzugachi, don haka muna da yakinin dukkanin bayanan da ke cikinsa gaskiya ne.

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba