Tashar Bakori TV jiya ta saki kashi na 60 na shirin Izzar So, saboda haka masoya shirin izzar so, kuna iya ɗauko shi ta shafin Ɗan Lanjeriya.

Izzar So Episode 60
Izzar So Episode 60

Kada dai mu manta, a cikin wannan episode din ne, ɗan gidan Matawalle (Ali Nuhu) ya ke bayyana, sai dai abin mamaki Umar Hashim (Lawan Ahmad) ne.

Ga ɗaukacin mabiya shirin nan mai dogon zango na Izzar So, jiya an saki episode na 60 na film ɗin Izzar So.

In har so ka ke ka ɗauko cikakken film ɗin, za ka iya kallonsa ta youtube channel din Bakori TV, ga shi nan kasa.

Masu Son Ɗauko Shirin Kai Tsaye

Idan kuma kana daga cikin wadanda ke son ɗauko shirin Izzar So, ba tare da ka kalle shi a youtube ba, a shawarce, ka karanta post din da muka samo daga shafin aagzugachi.

Karanta: Yadda ake dauko kowanne irin film daga youtube 2021

Insha Allahu, ta nan za ka fahimci yadda za ka ɗauko shirin Izzar So episode 60 a kan wayarka ba tare da bata lokaci ba.

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba