Shugaban Kasar Rwanda, Paul Kagame ya bayyana cewa kawo zuwa yanzu ya rufe coci-coci har guda dubu shida (6000) a fadin kasar.

Paul Kagame
Paul Kagame | Rwanda

Kazalika, shugaban ya bukaci dukkanin fastoci da rabaran-rabaran na kasar ta Rwanda da su koma makaranta.

Ya bukaci su je iyo digirin digir-gir akan kwas din Tiyologi (Sanin Ubangiji da kuma imani da shi).

Yace "Ku daina wasa da ban gaskiyar mutane kuna maida shi kasuwanci, Rwanca kasa ce albarkacciya".

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba