Wani mutum ya kafa sabon tarihi a duniya, bayan ya zamto mutum na farko da ya taba karya azzakarinsa yayin jima'i a duniya.

Wannan abin mamaki ya faru ne a kasar Burtaniya, inda likitoci suka tabbatar da karyewar azzakarin wani baturen kasar ta Burtaniya.

Representational Image/Stock

Mutumin wanda aka sakaya sunansa, ya hadu da dare mafi ban mamaki a rayuwarsa, bayan ya karya azzakarinsa (das) yayin da yake jima'i da abokiyar kwanciyarsa.

Kamar yadda jaridar lafiya ta Burtaniya ta wallafa, aazzakarin mutumin ya lankwashe ne a tsakanin al'aura da duburar abokiyar kwanciyar tasa.

"Mun gabatar da wani kundi na karyewar azzakari na farko a duniya, wanda ya faru da wani mutum mai shekaru 40 yayin saduwa".

A wannan kundin rahoton, mutumin bai kuma bayar da rahoton sauti "baras" ba wanda yawancin mutane ke fama da yayin karaya.

Haka kuma babu wata alamar karin girma daga ina ya karye ko tabuwar wata fata akan raunin, madadin haka mutumin azzakarin nasa ya dena tashi, in ma ya tashi nan take ya ke kwantawa.
Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba