Sunday Igboho

Kamar yadda kwanakin baya jami'an tsaro suka yi ram da Shugaban Haramtacciyar Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu a wajej Najeriya.

Yanzu labari ke zuwar mana cewa, jami'ai sun cafke bayaraben nan mai ikirarin kafa kasar Oduduwa, wato Sunday Igboho a Kwatano, Kasar Benin Republic.

Wannan na zuwa ne, bayan jami'an DSS sun kaiwa gidan Sunday Igboho ziyarar bazata, inda ya samu ya tsere kafin su yi ram da shi

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba