A satin nan wani bidiyo ya karade shafukan sada zumunta, inda aka ga wani 'dan chana da kuma wani 'dan afirka suna kwasar dambe.

A cikin bidiyon dai kam gaskiya 'dan chinan kam yaji jiki, domin kamar a fim haka 'dan afirkan nan ya rinka masa kutufo da kafa.

Duk da haka shugabannin kamfanin da suke wa aiki, sun yi kokari wajen ganin sun kawo karshen matsalar da ke tsakanin 'dan chinar da ba afirken.

Kalli hotunan sulhun nasu:
Sulhu tsakanin dan afirka da dan china
Dan Afirka da Dan China Suna Gaisawa Bayan Dambe
Majalisarr sulhu ta kamfanin Ghana | Hoto @facebook

Kamar yadda manuniya ya wallafa, bidiyon ya nuna shi 'dan cinan na bin wani da ake zargin dan kasar Ghana ne bakin fata a guje da itace zai soka masa a yayinda shi kuma bakin fatar ke maka masa naushi bugun kato har ta kai ga bachanisen ya fadi a kasa sannan ya sake tashi ya bi shi.

Kafin daga bisani fadan nasu ya kare.
Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba