Gwamnatin Najeriya karkashin mulkin Shugaba Buhari ta samu nasarar kammala aikin wutar lantarki mai karfin mega watt arba'in (40MW) a Jihar Taraba.

Aikin an fara shi ne a lokacin mulkin tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, amma bai kammala ba har ya sauka.

Sai a mulkin Buhari gwamnatin Najeriya ta samu damar kammalashi.

Kalli Hotunan aikin;

Aikin wutar lantarki a taraba

Aikin wutar lantarki a taraba

Aikin wutar lantarki a taraba

Sannan aikin an yishi ne a Karamar Hukumar Takum, ta jihar Taraba.

Me Zaka ce Game da Wannan Labari?

Labari na baya Labari na Gaba