Sabbin Labarai

Kaji Adali: Mutane sun magantu bayan wani mutum ya gina wa matansa 2 gidaje iri daya a Kenya

_Al'umma da dama na kasar Kenya sun magantu da irin wannan adalci na Hez Jakamollo _Gidajen da ya gina wa matansa kamanninsu daya fitik, komai iri daya babu bambanci _Edi…

Gwamnatin Najeriya ta shigar da sabbin tuhumomi 15 akan Nnamdi Kanu a gaban Kotu

_A baya gwamnatin Najeriyar ta shigar da kararraki ko muce tuhumomi bakwai akan Nnamdi Kanu _Yanzu kuma ta kara shigar da sabbin tuhumce-tuhumce takwas a kansa in aka hada su…

'Yan bindiga sun sace wani Sarki mai suna Da Gyang Balak a Filato sun nemi ₦10m kudin fansa

_An bayyana cewa an yi garkuwa da sarkin ne a kan hanyarsa ta zuwa gida _Masu garkuwar sun kira ‘yan uwan sarkin sun bukaci a biyasu kudin fansa Naira miliyan 10 _ Jami’in hu…

Ƴan sanda sun kama mutumin da ya yiwa tsohuwa mai shekaru 80 fyade a jihar Nasarawa

Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wani mutum mai suna Mista Ɗan'asabe Eddo mai shekaru 43 bisa zargin yi wa wata tsohuwa mai shekaru 80 fyade a jihar. Nige…

Ke Duniya: Wata Mata ta Kwara wa Ɗiyarta Ruwan Zafi a Kirji a jihar Delta

Jami'an ƴan sandan jihar Delta sun kama wata mata bisa zarginta da zuba wa diyarta tafasasshen ruwa a nononta. Matar mai matsakaicin shekaru an cafke ta ne a uguwar Ekpan…

Ajali: Shugaban karamar hukuma ya rasu bayan ya zame ya fadi a ofishinsa a Nasarawa

Shugaban karamar hukumar Akwanga ajihar Nasarawa, Emmanuel Leweh ya rasu. A cewar majiyoyi, an kwantar da marigayi Leweh ne bayan da ya fadi a ofishinsa da ke sakatariyar Akw…

Yanzu-Yanzu: Mahaifiyar Jarumi Haruna Talle Mai Fata ta Rasu

Yanzu muka samu labarin rasuwar mahaifiyar jarumin finafinan Hausa, Haruna Talle Mai Fata ɗanuwa ga Hamza Talle Mai Fata. Haruna, ɗa ga mamaciyar shi ne ya fitar da sanarwar …

AFCON 2021 ka iya zama wasan karshe da zan wakilci Najeriya – Inji Ahmed Musa

Kyaftin din Najeriya, Ahmed Musa ya bayyana cewa gasar cin kofin nahiyar Afirka na 2021 ka iya zama wasansa na karshe da zai wakilci Najeriya a wasannin nahiyar Afirka. Kyaft…

‘Yan Bindiga sun Kai Hari Kaduna sun Kashe ‘Dan banga sun yi awon gaba da Matarsa

Jiya jiyan nan hazika dakarun sojojin Najeriya suka samu nasarar dakile wani harin ‘yan bindiga a wani gari a jihar Kaduna bayan sun samu bayanan sirri har suka kashe mutum 5…

Nunawa ‘Yan ta’adda gata shi ne Keta Hakkin Bil Adama - Bello Wong

Farkon duk sabuwar shekara, lokaci ne na gudanar da bukukuwa da jin dadi. Amma mutanen jihar Zamfara ta tarayyar Najeriya, sun tsunduma cikin yanayi na bakin ciki da zaman da…

Bude Karin Labarai Ba Karin labarai